Monday, July 14, 2025

SUNAYEN YARA MATA GUDA 50 DA MA'ANARSU A YAREN HAUSA


1.Eeman (imani)

2. Ameerah (gimbiya)

3. Ihsan (kyautatawa)

4. Intisar (me nasara)

5.Husnah (kyakkyawa)

6.Mufida (me amfani)

7. Amatullah (baiwar ALLAH)

8. Ahlam (me kyawawan mafarkai)

9. Saddiqa (me gaskia)

10. Sayyada (shugaba)

11. Khairat (me alkhairy)

12. Afaf (kammamiya)

13.Basmah (murmushi)

14.Nasreen (wata flower ce me 

kamshi a gidan Al-jannah)

15. Salima (me aminci)

16. Rauda (cikin masjid nabawi)

17. Samha (me kyau)

18. Siyama (me azumi)

19. Sawwama (me yawan azumi)

20. Kawwama (me sallar dare)

21.Nuriyya (haskakawa)

22. Noor (Haske)

23. Sabira (me hakuri)

24. Meead (alkawari)

25. Islam (muslunci)

26. Nawal (kyauta)

27. Afrah (farin ciki)

28. Mannal (wadata)

29. Faiza (babban rabo)

30. Hannaah (me tausayi)

31. Sajeeda (me yawan sallah)

32. Hameeda (godia ga ALLAH)

33. Afnan (bushasshen ganye)

34. Nabiha (me kwazo)

35. Kausar (ruwan alkausara na Al-jannah)

36. Yusura (me Sauki)

37. Abrar (me tsoran ALLAH)

38. Ikiram (me karamci)

39. Ikilas (kadaita ALLAH)

40. Iliham (me hikima)

41. Sa'ida (sauki)

42. Malikah (sarauniya)

43. Arfah (ranar arfah)

44. Rahma (rahmar ALLAH)

45. Niimatullah (niimar ALLAH)

46. Jawahir (dayiman)

47. Basira (me baseera)

48. Tauhidah (me tauhidi kadaita ALLAH)

49. Wa'at (alkawari)

50. Fadila ( falala ).

Da fatan iyaye za suke sanin Ma'anan sunayen da suke radawa 'Ya'yansu, Kada ake la'akari da zamani ko don qarya a daurawa Yara munanan suna.

IDAN DA GYARA MALAMAI SU GYARA DOMIN MU AMFANU BAKI DAYA.

No comments:

Post a Comment